iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, ‘yan ta’addan Daesh da iyayen gidansu ne kawai suka amfana da kisan Qassem Sulaimni .
Lambar Labari: 3485524    Ranar Watsawa : 2021/01/04